
Legit.ng Hausa | Naija News
179.4K subscribers
Verified ChannelAbout Legit.ng Hausa | Naija News
Kafar sahihan labaran Najeriya da ke kan gaba wajen kawo maku rahotanni masu inganci a kan lokaci.
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

An yi karon batta tsakanin 'yan banga da 'yan bindiga a Katsina. https://read.legit.ng/3dsgn

Ana hasashen Atiku Abubakar ya fara shirye-shirye kan takararsa a zaben 2027 bayan nadin mukami. https://read.legit.ng/EdaGB

Gwamna Charles Soludo ya magantu kan rahoton fara cafke mata da ke shigar ta zubar a Anambra. https://read.legit.ng/lds5R

Sule Lamido ya jefa kalubale ga malaman Izala da Darika. https://read.legit.ng/2dsf1

Gwamnan Neja zai raba tirelolin abinci domin karya farashi a watan Ramadan. https://hausa.legit.ng/news/1640977-ramadan-cikin-sauki-za-a-rabawa-talakawa-tirelar-shinkafa-500-kyauta/

Wasu mutane sun caccaki Gwamna Uba Sani bayan ya taya tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai murna. https://read.legit.ng/Zds3u

Nabraska ya yi magana bayan ya fice daga NNPP zuwa APC. https://hausa.legit.ng/siyasa/1641142-komar-naburaska-apc-ta-tayar-da-kura-a-kafafen-sada-zumunta/

An fara dakatar da 'yan Najeriya masu shiga Nijar da fasfon Ecowas. https://hausa.legit.ng/duniya/1641243-tciani-ya-kafa-dokar-hana-yan-najeriya-shiga-kasar-nijar-da-fasfon-ecowas/

Bello Matawalle ya sake yin magana kan zaben 2027 inda ya ce Bola Tinubu zabin al'umma. https://read.legit.ng/Uds9C

An bukaci Tinubu ya karasa tonon mai a Arewa idan yana so a sake zabensa a 2027. https://read.legit.ng/IdssT