
JAFAR CRYPTOR ZONE
56 subscribers
About JAFAR CRYPTOR ZONE
WANNAN GROUP AN BUDE SHINE DOMIN AL'UMMAH NIGERIA DA WASU KASASHE , DOMIN TAIMAKO DA WAYAR DA KAI GA AL'UMMAR MU, AKAN HARKAR CRYPTO CURRENCY, TRADING, ARBITRAGE DA BLOCKCHAIN. ZAMU RIKA KAWO MAKU INGANTATTUN AIRDROPS MASU KYAU DA UTILITIES.
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

✍️ UPDATE NAMU NAYAU ✍️ {February 12 2025} 1, BLUM sunyi raising na $5M USDT Suna nufin dashi zasu sallame mu hhhh 2, Tapswap Nan da sati biu zasu shiga kasuwar Allah yasa kafin listing din sukawo mana wasu exchange dazamu Mai mayan mu 3, Bitget exchange sun sanar da trading na pi on 20th February Saura kwanaki 8 kenan 4, paws sun kawo Sabon task tun jiya Idan kashiga sunaso kadanyi wasu tasks acikin wannan task da suka kawo sai azo ayi claiming 5, OKX itama ya sanar da cewa zafara Trading na pi network on 20th of this month 6, Minimum Deposit; in OKX 0.00000001 imagine 7 digit number to ko BTC 0.00001 digit hudu garesa kai inafa tunanin pi da farashin GCV zai fito a pi browser. Ni babu ruwana da farashin exchenger saboda nasan basuda real pi a hannunsu sai dai IOU 7, Yescoin yellow Yanzu Komai yazo dede aje aduba wadan da aka kwashe musu points suje suduba har ankara musu 8, Xenea quiz Amsar mu NAYAU { A mechanism used to achieve agreement on the validity of transaction across the Blockchain network } 9, TIME FARM suka ce kowa yaje yayi unstake na SECOND ɗinshi idan lokacin da staking ɗin zai ƙare yayi... listing yana ƙara gabatowa ne wanda idan baka yi unstake ba, ba lallai a shiga kasuwa da kai ba. 10, Masu rike da Pi Network, muna taya ku murna! Muna fatan Allah ya sa farashinsa ya kasance mai kyau.... A halin yanzu, an sanar da cewa za a yi musayar Pi a kasuwanni hudu—OKX da Bitget da MEXC da WEEK 11, YESCOIN Farin Suna ci gaba da haɓaka aikin su, kuma nasan da yawa sun manta ko sun gaji da jira. Amma dai gashi yanzu sun sa countdown kwanaki 19, watakila su kammala ko kuma su ce sai wani lokaci... Haka kuma, za ku ga sun ƙara wasu sabbin futures sun ware kuɗaɗen da za su raba wa al'umma. A gefe guda kuma, wajen yin spin, za a yi amfani da YESCOIN ɗinka, wanda hakan wata dabara ce ta rage yawan coin daga hannun masu riƙe da su. 12, $IP zai shiga kasuwa on 13 February wato gobe MASU SHARING DAN WASU SUKARU ALLAH YASAKA MUKU DA MAFIFICIN ALHERI ✍🏻✍🏻JAFAR AHMAD