WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻 WhatsApp Channel

WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻

428 subscribers

About WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻

Moke money online. *ACTIVE 24/7 ✍️ Muna harkan . 1:crypto. 2:Arbitrage 3: social mediya. 4:ADV. 5:ETC.

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/10/2025, 4:47:40 PM

Idan ban mantaba ina tunanin kamar yau ne last day na claiming din Tapswap zuwa bitget Exchanger Idan aka wuce yau kila on chain claiming ya hau kanka

WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/11/2025, 4:01:54 PM

*Tsohon mijinta ne ya buɗe mata Pi da numbernsa 😂 kuma tanason a dawo mata da Pi ɗinta 😂* *Akwai Kura kuwa😂* *Nace yanzu dole sai ta koma gidansa ko yaya😂* *Idan Kaine yazakayi*?🤣

🙏 1
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/9/2025, 6:46:04 PM

Yadda zaku siya da siyarwa acikin pankeswap Dex na trust wallet akn BNB

Video
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/10/2025, 11:25:46 AM

President of the Democratic Republic of Congo. Post on his X page. Anya kuwa lafiya. Ko sun gane ne a cryptocurrency Ake awon gaba da kudin mutane ne.😂😂😅

Image
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/10/2025, 9:54:10 AM

Allahamdulillah Daga karshe dai yau pi sun sallameni 🙏🙏 Allah yasa albarka 🙏

🙏 ❤️ 3
Image
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/9/2025, 4:37:43 PM

Ga Waɗanda Ba'ay Musu Migration Na (Pi Network) Ba Wannan Update Din Naku Ne Yanzu Haka An Tabbatar Duk Wanda Yakeda Wannan Matsala Yaje Yayi Updating Password Dinsa Wato Ka Chanja Password Naka.

Image
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
1/30/2025, 9:49:40 PM

Pi kodai basa tsoron Allah ko kuma adalcinsu yayi yawa sun sake daga ranar gama KYC sai zuwa 28 ga wata mai kamawa

Image
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
1/30/2025, 9:42:56 PM

CPEN 💥💥💥 Cpen sun sanar da Za'a gama mining a watan February, a cikin Watan March Kuma za'a yi distribution Exact date to be announced soon (TBA), dole Sai kayi KYC Verified dole Sai Kasaka Wallet address na BNB wanda yake nakan DEX, kafin kasamu cpen distribution. Idan an gama mining din Cpen anci Kasuwar Cpen acikin mobile app na Cpen za'a sake fito da wani sabon mining Mai Suna 'INK' bayan an gama da Cpen sai INK Insha Allah probably a Watan March Insha Allah cikin watan azumi za'a Yi listings din CPEN, Slowly but surely Insha Allah 💪.

Image
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/6/2025, 9:21:39 AM

Kar A Manta da Connecting Wallet Da Kuma *Submit TON Wallet* bayan kayi Connecting. *Allah Yasa Yaxo mana da Alkhairin Da Bamu Taba Tsammanta ba🙏🙏🙏*

❤️ 🙏 2
Image
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
WEP3. CRYPTO Devt🤳🤑💪🏻
2/10/2025, 11:01:07 AM

Wudanda akayiwa migration na Pi zuwa wallet nasu zasu iya rage lookup nasu misali an tura maka a wallet naka amma akwai lookup na wani lokaci wan nan bazaka iya canzawaba amma ragowar daya rage basu tura makaba shi zaka iya zuwa ka chanza masa sabon lookup zuwa wanda kakeso Note:!! Pi dinda ya shiga wallet yana lookup wan nan ba'a canzasa amma zaku iya canza ragowar wanda basu tura mukuba🧏🏻

Link copied to clipboard!