
MD Crypto 💵💻
0 subscribers
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

✍️ UPDATE NAMU NAYAU ✍️ {February 14 2025} 1, Duk wanda ya san yana da Pocket Fi ko kuma ya taɓa amfani da shi, kada ya bari yau ta wuce ba tare da ya je ya yi claiming ba..... Idan har hakan ta faru, yau ta wuce ba tare da mutum ya yi claiming ba, to za a ɗauka cewa shi bot ne, kuma za a yi burning duka balance ɗin sa kamar yadda aka sanar a baya. 2, Caps kowa yashiga yayi claiming na gift nashi sannan yayi staking 3, Sosovalue zasu kawo iYa dakatar da mining nanda kwana 10 4, timefarm kar amanta idan har baka shiga toh suna Kona second 5, Idan kana yin mining na BEE, ka tabbatar cewa ka haɗa dukkan address wallets ɗinka 6, TOTAL SUPPLY NA ZOO Billion 264, Million 84, dubu 737, dari 390 da 388.. 66% daga cikin wannan adadi an ware shi domin al'umma... Hasashen Farashin ZOO: La'akari da yawan total supply ɗinsa, akwai yiwuwar farashin ZOO zai kasance ƙasa idan demand bai yi yawa ba. Amma idan akwai burning mechanism, strong utility, ko babban use case, to farashinsa na iya yin sama... Sai dai har yanzu, ba a bayyana cikakken shirin da ZOO ke da shi ba, wanda shi ne zai fi tasiri wajen ƙayyade darajarsa a kasuwa. 7, SEED Ka tabbatar kayi connecting Ton wallet naka sai ka danna wajenda akasa "Check your airdrop.... Sannan ka shiga Discord ɗinsu, ka tabbatar da kanka ta danna ɗaya daga cikin waɗannan: Ghost, Bird, Plant, ko Beast 8, Paws zasu jijjiga Solana Blockchain da airdrop, kuma duka 7.5% aka ware musu, za'a bawa holders na Wif, Pengu, da kuma Bonk, kun san dai ba ƙananan projects bane... Sannan za'a bawa wanda sukayi amfani sa Jupiter, Magic Eden, Raydium, da masu wayar Solana. 9, Xenea quiz Amsar mu NAYAU { When an entity or group holds a majority stake of the cryptocurrency, enabling control over the network} 10, Ari quiz answer (By improving Accessibility for DApp developer) MASU SHARING DAN WASU SUKARU ALLAH YASAKA MUKU DA MAFIFICIN ALHERI ✍🏻✍🏻ABBATii