Markaz-us-Sunnah Nigeria
Markaz-us-Sunnah Nigeria
February 14, 2025 at 01:20 PM
Tunatarwa Ga Darasin Yau Bayan Sallar La'asar 🔊 Mu Na Farin Cikin Kawo Maku Karatun Littafi: 📘 الكنوز الأثرية للأطفال Taskokin Ilimi Ga Yara 🕰️ Ranar Juma'a - Bayan Sallar Asr 🕌 Masallacin Ra'su Ammar Hanya Da Ake Fitar Da Cement Masallacin Bilāl Bin Rabāh Alkhumus Masallacin Ridwān-us Sāhil Masallacin Awlād Zayd Unguwar Sileen Zaka iya bibiyar karatun Kai tsaye idan ka shiga wannan link din 🔗 https://t.me/DawahKhoms Domin tarayya damu a WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VazOUu4EwEk2Xm0G0r2D

Comments