Aminu Crypto Labs
Aminu Crypto Labs
February 10, 2025 at 09:12 AM
Gobe za'a rufe Airdrop ɗin $Drop3. Tokens ɗinsu suke bamu ba Points ba, domin sunce ratio ɗin is 1:1 (1POINT=1TOKEN). Haryanzu top1 akan leaderboard ɗinsu baiyi farming 4Million Points ba. Haƙiƙa idan komai ya tafi daidai, $Drop zai zama Airdrop mafi girma a wannan shekarar ta 2025. Airdrop Link: https://dropair.io?ref=464UTP Yau shine last chance ɗinka ta ƙarshe. Ka tsaya kayi participating. Idan kana da Twitter Handle ko nawa ne, ka shiga kayi claiming a ko wanne. Daɗewar Account ɗinka, yawan abunda zasu baka. Waƴenda haryanzu basuyi (Connecting Wallet) ba, to zasu iya copy Airdrop Link ɗin suje cikin (Phantom Wallet Browser) su saka, sai suyi ta ciki yanayi. Idan kuma kana da Computer, to cikin ruwan sanyi zakai ka wuce gurin. Kowa ya tabbatar da yayi connecting wallet ɗinsa. Amma bawai zuwa goben za'a rufe har connecting Wallet ɗinba. Ga cikakken Video 📹 akan yadda akeyin participating a wannan Airdrop din: https://t.me/AminuCryptoLabs/5915
Image from Aminu Crypto Labs: Gobe za'a rufe Airdrop ɗin $Drop3. Tokens ɗinsu suke bamu ba Points ba...
👍 ❤️ 🙏 😮 9

Comments