Aminu Crypto Labs
Aminu Crypto Labs
February 15, 2025 at 09:59 AM
Credible Finance Lending and borrowing Protocol ne, satin da muke ciki naga suna sanar da sunyi reaching TVL na $10M, ban samu bayanai sosai akan nawa sukayi raising ba a Funds, amma bisa sunnar lending and borrowing Protocols sunayin airdrop mai kyau, zamu iya samun airdrop mai kyau daga gare su. Na hangi Solana blockchain suna following ɗinsu a X. 💎 Da farko kayi register ta nan: https://credible.finance/invite/vfa4k3 💎 Sai kayi register da Email, zasu tura maka da OTP, saika saka. 💎 Sai kayi connecting Phantom wallet ɗinka, da sauran task da suke available. Karku manta, kuyi amfani da airdrop wallet. Idan connecting wallet yana baku wahala kuyi copy na llnk ɗin kuyi pasting a browser ɗin ku ta Phantom wallet, zaiyi successful. 💎 Suna son magance masu yin multiple accounts, don haka anayin verification na fuska, da kuma ID. Sai dai a yanzu basu baiyana cewa dole bane, amma yin verification din yana ƙara yawan points. Ubangiji ya bamu sa'a.
Image from Aminu Crypto Labs: Credible Finance  Lending and borrowing Protocol ne, satin da muke cik...
👍 ❤️ 3

Comments