
Blockchain News 🌐
February 24, 2025 at 07:54 PM
Ina kyautata zato Pi Core team zasu sake fasali na yadda kowa zai iya gani duk username da ya taɓa transaction dasu aka Blockchain nasu, In Shaa Allah nan gaba kaɗan.
Mai yiyuwa ka iya gane barawon da ya sace maka Pi coins naka, Idan bai mutu ba, Sai ya biya ka abun ka akan farashin lokacin daka kamashi.
Khairan " In Shaa Allah " Komi lokaci ne amma ya kamata tun yanzu Core team suyi leaking na username akan kowacce own wallet yadda zakayi paste nashi a can Pi Blockchain zai bayyana maka ainihin username na barawon.
Muna yiwa waɗanda aka yiwa sata Jaje Allah Ya tsare Gaba ya maida Mafi Alkairi 👏

👍
🙏
❤️
11