Blockchain News 🌐
Blockchain News 🌐
February 25, 2025 at 12:50 PM
Masu matsalar suna sai a je a duba idan an baka daman gyara sai ka zaɓi ɗaya daga cikin biyu: 1-Idan ka tabbata ka yi register pi da sunan dake jikin I'D card ɗin ka to babu laifi sai ka shiga cikin bayanan da ka sa musu a baya ka gyara sunan. 1-Idan ka samu matsala wurin register pi sunan ya bambanta da na I'D card to zasu dauki 20% daga Pi ɗin ka sai su maka updating sunan. Wanda basu bashi daman gyara ba yayi haƙuri ana tafe.Inshallah zamu dace.👏❤️
Image from Blockchain News 🌐: Masu matsalar suna sai a je a duba idan an baka daman gyara sai ka zaɓ...

Comments