Blockchain News 🌐
Blockchain News 🌐
February 26, 2025 at 11:28 AM
Shawara zuwa GA wayanda Sukai guide din wani makusanci/Aboki suka kammala komai na pi network har KYC suka tayasu ...Koda ankai shekara 4 yanzu Amma an musu migration nasu yana Lock 🔒 ( su wayanda kukai guide din nasu ) Duk yadda za ai kaje ka samu ku zauna daga Kai sai shi ka Kunna voice recorder a wayarka ku tattauna cikin hikima ka tambayeshi bayan Kai dawa dawa suke bawa wayarsu su duba musu abunda yadangaci pi network dinsu ....sannan ka tambayesu shin suma sun shiga tsarin da zaka bada press dinka abaka pi network 314 ..... Bayan Kun gama tattaunawa ka tabbatar wannan voice recorder din ka ajjiye shi watarana zai maka Amfani Yanzu taimakon mutane ya koma bala'i da zargi...zaka iya Abu da zuciya daya Kai kana tunanin ka manta da abun Amma shi Wanda ka taimaka duk Daren dadewa in aka samu akasi zaka koma abun zargi a wajensa Akwai wani al'amari da ya faru Dani kwana 6 da suka wuce zuwa 10days sai da ta kaimu mukaje Police station karshe saida NAI asarar kudi 100k ....Kai Wanda ake zargin ka aikata Abu hujja dayace ta Kare kanka shine kace baka aikata wannan abunba Amma shi Wanda yake zargin ka yana da hanyoyi sama da 100 Wanda zai iya bi wajen tabbatarwa da mutane zargin da ake maka haka ne Koda kuwa sharri zai maka tunda neman mafuta yake ... Daman can Allah baiyi ni da son amsar wayar mutane ...duk yacce muke dakai kuwa Don haka jama'a a kiyaye 90% na wayanda ake kwashewa pi network dinsu yanzu sakamakon lefin da sukai ne na shiga wannan website din don su samu 314 pi ...Amma basa gaya muku gaskiyar maganar a karshe su samu wani Wanda yake da Sani akan harkar suce shine ya kwashe musu Wanna shine Allah yasa mudace. © Mohd Ali
👍 1

Comments