
Blockchain News 🌐
February 26, 2025 at 09:03 PM
MAKOMAR PI NETWORK 💥
Pi founder Nicolas Kokkalis kwararre ne a fannin Blockchain technology har yakai ga Vitalik Buterin CEO founder na Ethereum dalibinsa ne a College student of private high school na Toronto dake kasar Canada, A yanzu babu na biyu shi idan ka cire Bitcoin a utilities da girma FDV.
Wannan na nuna Pi foundation wasu mutane ne kwararru a harkar Blockchain wannan yasa na gamsu sun fili kwarewa wajen sanin Makomar kasuwan dama Bull-run da muke tunkaro wa duk wani Analyst baya bukatar ɓata lokaci wajen ganewa idonsa Makomar kasuwa, kawai ya kalli yanayin market strategy da condition na Pi coins.
Wannan shi zai fassara mana ina Makomar kasuwan take na tsawon shekaru 3 " In Shaa Allah " Tun a yanzu kana iya fahimta bisa dogaro da info analysis da kake tattarawa daga market conditions na Pi coins, Shin me yasa Pi Core sukayi zaɓin Open Mainnet a wannan lokaci dukda ranar Happy Pi Day na Duniya tafi muhimmanci waton 14 da watan gobe March.
A crypto manipulation shigo-shigo ba zurfi shike bawa Co

🙏
❤️
👍
😢
😮
8