Blockchain News 🌐
Blockchain News 🌐
February 28, 2025 at 04:25 PM
Hacking din da akeyi na waya tabbas hackers din suna samun dama ne yayin da find my device din wayar mutum yake a kunne 😥 Bayan Ka saka wa Gmail dinka 2 factor authentication kana bukatar Ka kashe find my device din wayar Ka 🤝 Pls duk Wanda yasan find my device din wayar Shi a kunne yake yabi wannan hanyoyi Kamar Yadda nayi screen shot ɗinsu ya kashe 🙏 Allah yatsare mu ya Kuma kiyaye mu da sharrin wadan nan mugayen azzaluman 🙏 Copied ✍️
🙏 1

Comments