Blockchain News 🌐
February 28, 2025 at 08:40 PM
Assalamu Alaikum Warahmatullah!
Barkan mu da war haka, fatan duk muna lafiya.
Marhaban bi shahri Ramadan, Allah Ya sa a fara a gama damu Ya kar6a mana ibadun mu Ya sanya mu cikin 'yantattun bayi
Ameen ya Rabb.
Zakujini shiru update dina zaizama time to time sabida zamutafi balaguron cin watan Ramadan don haka kowa yacigaba da bibiyan updates damukasa personally muna roqon yafiya gaduk wanda mukabatama🙏
👍
🙏
❤️
😢
28