TIJJANIYYA MEDIA NEWS
TIJJANIYYA MEDIA NEWS
February 1, 2025 at 07:26 AM
CIKIN HOTUNA: Shugaban kasar Nigeria Alhaji Ahmad Bola Tinubu ya yi sallar Juma'a tare da Khalifa Sheikh Muhammad Mahy Inyass RA Da wasu yan' Dariƙar Tijjaniyya da su ka kawo masa ziyara ƙarƙashin jagorancin Khalifa Mahiy Sheikh Ibrahim Inyass, a fadar shugaban kasa jiya juma'a 31/01/2025. Allah ya bamu albarkan Annabi ﷺ. Amiiiin
❤️ 🙏 4

Comments