TIJJANIYYA MEDIA NEWS
                                
                            
                            
                    
                                
                                
                                February 7, 2025 at 04:14 PM
                               
                            
                        
                            Inna'lillah Wa'inna Ilaihir Raji'un.
.....Allah Ya Yiwa Malamin Musulunci Sheikh Modibbo Ibrahim Daware Rasuwa A Najeriya.
Allah ya yiwa daya daga cikin manyan malaman Musulunci kuma jigo a darikar Tijaniyya Sheikh Modibbo Ibrahim Daware dake jihar Adamawa rasuwa.
Sheikh Modibbo Ibrahim Daware mabiyin darikar Tijaniyya kuma sufi bawan ALLAH wanda ya hidimtawa addinin Musulunci da yada darikar Tijaniyya a Najeriya da kasar Cameron.
Allah ya jikan sa da rahma ya gafarta masa, Allah ya karbi shahadar sa. Amiin Yaa ALLAH
Daga: Tijjaniyya Media News
                        
                    
                    
                    
                    
                    
                                    
                                        
                                            😢
                                        
                                    
                                        
                                            😭
                                        
                                    
                                        
                                            🙏
                                        
                                    
                                        
                                            🤲
                                        
                                    
                                    
                                        4