TIJJANIYYA MEDIA NEWS
TIJJANIYYA MEDIA NEWS
February 8, 2025 at 11:24 AM
LOKACIN SALLAH JANA'IZA: An sanar da al'umma zuwa sallah jana'zar babban malamin mu Sheikh Modibbo Ibrahim Daware a garin Daware dake jihar Adamawa da misalin karfe 2:00pm yau Asabar 08/02/2025. Allah ya jaddada masa rahma. Amiiiin Yaa Allah
👍 👏 🤲 3

Comments