TIJJANIYYA MEDIA NEWS
February 13, 2025 at 08:49 AM
ADDU'AR DAREN NISFU SHA'BAN YAU ALHAMIS:
Tsakanin Magriba da Isha, Za'a karanta Suratu Yasin ƙafa 3, kowacce idan aka karanta sai karanta wannan addu'ar ta jikin hoton ƙasa, ƙafa Ɗaya.
Ta Farko da niyyar samun Tsawon Rai
Ta Biyu da niyyar samun kariyar Allah daga dukkan Bala'i
Ta Uku da niyyar wadatuwa daga mutane.
Ma'ana Idan aka Karanta Suratu Yasin ƙafa Ɗaya sai a karanta wannan Addu'ar Ƙafa Ɗaya da niyyar farko, ta biyu da ta Ukun ma haka.
Ga Addu'ar da Rubutun Hausa:
"Bismillahir-Rahmanir-Rahim
Allahumma Ya Zal-Manni Wala Yumannu Alaihi, Ya Zal-Jalali Wal-Ikram, Ya Zaɗɗauli Wal-In'am. La Ilaha Illa Anta Zahrallaji'ina, Wa Jaral Mustajirina, Wa Amanal Kha'ifina. Allahumma In Kunta Katabtani Indaka Fi Ummil-Kitabi Shaƙiyyan Au Mahruman Au Maɗrudan Au Muƙattaran Alaiya Fir-Rizƙi, Fhullahumma Bifadlika Shaƙawatiy Wajirmaniy Wa Ɗardiy Wataƙtiri Rizƙi, Wa'ambitniy Indaka Fi Ummil-Kitabi Sa'idan Marzuƙan Muwaffaƙan Lil-Khairati, Fa'Innaka Ƙulta Wa Ƙaulukal Haƙƙu Fi Kitabikal Munazzali Ala Lisani Nabiyyikal Mursali (Yamhullahu Ma Yasha'u Wa Yathbitu Wa'Indahu Ummil-Kitab) Ilahi Bit-Tajallil A'zami Fi Lailatin-Nisfi Min Shahri Sha'banal Mukarrami, Allati Yufraƙu FiHa Kullu Amrin Hakimin Wa Yubramu, An Takshifa Anna Minal Bala'i Ma Na'lamu Wa Ma La Na'lamu Wama Anta Bihi A'lamu, Innaka Antal A'azzul Akramu. Wa Sallallahu Ala Sayyidina Muhammadininnabiyyil Ummiyyi Ala Alihi Wa Sahbihi Wa Sallamm"
Allah yasa mu dace... Amiiiin Yaa ALLAH
❤️
🙏
2