
TIJJANIYYA MEDIA NEWS
February 21, 2025 at 09:56 AM
YAU JUMA'A ZAMU RUFE AJIN MU NA CONTENT CREATION (ONLINE COURSES)
Bayan rafe sati hudu (4) muna horas da daliban mu wanda suka shiga ajin koyar da dabarun kirkiran sabbin abubuwan da suka shafi Soshiyal Midiya wato Content Creation 2025.
Hakika mutane sun karu matuka da wannan darusa wanda zasu taimake su a mu'amala da Soshiyal Midiya tare da samun karin haske.
Yau 21 February, 2025 da misalin karfe 9:00pm na dare zamu rufe darasin mu insha ALLAHU.
Ga dukkan dalibai zamu tuntubi WhatsApp number 08032693340, don a tura masu shaidar kammala karatu wato Certificate bayan an rufe karatu da misalin karfe 10:00pm
Allah ya amfanar damu baki daya. Amiiiin
Signed:
Babangida Alhaji Maina
Director Fityanu Media
👍
1