Arrisaalah Publications
February 1, 2025 at 06:39 PM
🚨 *Tunatarwa*
📘 *فتح القوي المتين في شرح أربعين وتتمة الخمسين*
*Fatḥ Al-Qawiyy Al-Mateen Bisharḥ Al-Arba'in*
👤 Mai Gabatarwa: Abū Firdaws 'Abdur Rahmān Al-Mu'alimi (Allāh ya kiyaye shi)
🗓️ Ranar Lahadi
⏰ *Lokaci:* 6:45AM
🕌 *Wuri:*
https://t.me/markazussunnahng (Kai tsaye a dandalin Telegram)
⏰ Mu saita agogo mai tunatarwa kafin lokacin, ko duba saƙon kar ta kwana domin samun karin bayani.