
Bz Data Sell Nig. LTD
February 11, 2025 at 10:46 AM
Hausa Version!!!
Sanarwar Gaggawa Kai tsaye Daga Bz Data Sell a Karkarkashin Shafin Bz News 24/7.
A Halin Yanzu Farashin data ya shiga wani irin Hali a Najeriya, don haka wannan Dalilin ya Tilasta mana Tsayar da Dukkan Service Dinmu dake kan Babban Website Dinmu na Siyan Data, a Bz Data Sell.
Kuna Iya amfani da Tsohon website Dinmu domin yin sabuwar rijistar da Cigaba da Sana'arku ta Data Kafin Komai ya Kammala a Bz Data Sell.
Ga Adreshin Nan a Kasa
👇
https://sabuss.com/bzdatasell9
Muna baku Hakuri akan Duk wata Matsala da Kuke Fuskanta!!!👏