Aminiya
Aminiya
February 23, 2025 at 11:03 AM
Jami’ar Sojojin Nijeriya da ke Biu (NAUB) ta ƙaddamar da taron magance zamba ta hanyar binciken fasaha karo na farko, wanda ya nuna ƙaruwar tasirin wannan jami’a a fagen ilimi a Nijeriya. https://aminiya.ng/jamiar-sojoji-ta-biu-ta-%c6%99addamar-da-taron-magance-zamba/

Comments