
SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM, FANS ✅
February 12, 2025 at 01:10 PM
Assalamu Alaikum warahmatullah.
Muna farin cikin Gayyatar Jama'ar cikin garin Abuja, zuwa wajen Muhadara da Malam zai gabatar Kamar Haka:
KARATU NA FARKO:
🗓️ Laraba 12/February/ 2025
⏰ Bayan Sallan Magriba
💎 Masallacin Darus Salam dake wuse 2 Abuja.
🎙️ Barka Da Zuwa Ramadan
KARATU NA BIYU:
🗓️ Alhamis 13/February/ 2025
⏰ Bayan Sallan Magriba
💎 Masallacin Annor dake wuse 2 Abuja.
🎙️ Ikhlasi Cikin Ayyuka
Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaɗawa.
❤️
🙏
11