
SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM, FANS ✅
March 1, 2025 at 12:45 PM
*Buɗe Sabon Masallacin Malam*
_(Masjidud Da'awah)_
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️
Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_
Wannan Shine Muhadaran da Malamai Suka gabatar Yau Juma'a 28/02/2025 a wajen buɗe Sabon Masallacin Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum ( Masjidud Da'awah) dake nan cikin Garin Bauchi.
⏯. https://youtu.be/s8nalG5Hacw
Ayi Sauraro Lafiya.
❤️
6