
SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM, FANS ✅
March 1, 2025 at 01:22 PM
Assalamu Alaikum warahmatullah
Muna farin cikin Sanar da ku cewa in sha Allahu Gobe Asabar 1st Ramadan Malam Ahmad Tijjani zai fara Tafsir Kamar yadda aka saba:
*TAFSIRIN ASUBA ( Morning Tafsir)*
➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖
🗓️. Za'a fara Jibi Lahadi (2nd Ramadan 1446)
⏰. Ƙarfe 6:00 - 7:00am (Safe)
💎. Masallacin S.19 Dutsen Tanshi Bauchi.
*TAFSIRIN YAMMA ( Evening Tafsir)*
➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖
🗓️. Za'a fara Gobe Asabar (1nd Ramadan 1446)
⏰. Ƙarfe 4:30 - 5:30pm (Yamma)
💎. Masjidud Da'awah Bauchi ( Sabon Masallacin Malam)
Allah ya bada ikon halarta da Amfanuwa da Abinda za'a saurara.

❤️
👍
🙏
14