MSSN FUD
MSSN FUD
February 25, 2025 at 03:42 PM
Assalamu Alaikum wa Rahmatullah wa Barakatuh Iyaye masu daraja da abokan aiki, Muna fatan wannan sakon ya same ku cikin koshin lafiya. Azumin Ramadan yana karatowa—yau 24 ga Sha’aban, saura kwanaki 5 kacal mu shiga wannan wata mai albarka. Ga halin da ake ciki kan kudaden da aka tara da kuma adadin da ake bukata: Adadin da aka tara: ₦158,500 Adadin da ake bukata: ₦1,050,000 Babu wani ƙanƙantar adadi, kuma ana maraba da gudunmuwar abinci. Ciyar da mai azumi da ke bukata, Allah kuma zai wadatar da kai. Asusun ajiya 5840413761 USMAN ADAMU ALIYU Moniepoint ✍️ PRO Ummul Yateem
Image from MSSN FUD: Assalamu Alaikum wa Rahmatullah wa Barakatuh  Iyaye masu daraja da abo...

Comments