Real Directad CEO😎Crypto Basic 💰💰
February 22, 2025 at 06:41 PM
Bitget exchanger da CoinMarketCap Sunyi Price Prediction na PAWS akan $0.0072 zuwa $0.0078 wanda zai kama $75+ dollars kusan ₦100,000 a Nijeriya akan PAWS guda 10,000.
Nasu zaifi kama da gaskiya saboda sun fi mu kwarewa ko sanin abubuwan da suke a ɓoye.
Allah Tabbatar Mana da Alkairi 👏
🙏
1