Real Directad CEO😎Crypto Basic 💰💰
February 24, 2025 at 06:33 AM
Paws Sun ƙulla Alaƙa da ɗaya daga cikin manƴan kasuwannin Crypto ta duniya
Sai dai basu bayyana lamarin ga mutane ba 🤔
Mai yiwuwa Binance
Kasancewar sauran Exchanges irin su BYBIT BITGET GATE.IO da sauran su sun jima suna Hababar ganin sunyi listing na Paws
San nan BYBIT tun kwanaki Alaƙar su da Paws ta bayyana afili
In dai har project zai iya biyan kuɗin shiga BYBIT in kaga bai shiga Binance ba baiga dama bane kawai
In dai abun da muke tunani ya tabbata farashin paws zai iya fara $0.01 duk mai $Paws 10k zai samu aƙalla dala 100 koma sama da haka
Domin in dai paws zai shiga Binance dole asamasa kuɗin da yakai 1B dala.
❤️
👍
2