Real Directad CEO😎Crypto Basic 💰💰
Real Directad CEO😎Crypto Basic 💰💰
February 25, 2025 at 02:50 PM
Already anyi added na PAWS page tokens a OKX kafin ya zama available data after listing muna kyautata zaton a early na watan gobe March zamu shiga kasuwa. A wannan satin za'a fara Announcing listing na PAWS " In Shaa Allah. " Mun gama da OKX, BITGET, GATEIO da BYBIT sauran BINANCE kawai muke Jira muyi comfirm. Allah Tabbatar Mana da Alkairi 👏
Image from Real Directad CEO😎Crypto Basic 💰💰: Already anyi added na PAWS page tokens a OKX  kafin ya zama available ...
🙏 2

Comments