Jidda Hub Academy
February 18, 2025 at 08:48 AM
Caps yazama dole sai kayi staking👀👀 24 hours🧏♂️🧏♂️
yanda zakai shine kata wajena 👉1 sai kataba kan NFT da akabamu zakaga Staking sai kataba zaiyima
nasan da yawa basuyiba sai aje ayi kafin lokaci yacika