
WikkiTimes
February 7, 2025 at 05:28 PM
*Shin Ko Kun San Tarihi Da Amfanin Shinkafa Da Wake?*
_Sinkafa da wake na ɗaya daga cikin shahararrun abincin Hausawa, musamman a Arewacin Najeriya. Yara da manya suna son shi, ba don komai ba sai don dandanon sa mai kayatarwa da kuma kyawun sa a gani. Wannan abinci yana da dogon tarihi da kuma muhimmanci ga lafiyar jiki..._
Dannan Dan Karin bayani👇🏻
https://wikkitimes.com/hausa/2025/02/07/shin-ko-kun-san-tarihi-da-amfanin-shinkafa-da