
WikkiTimes
February 11, 2025 at 05:23 PM
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce ba zai yi hijira daga Najeriya ba, duk da rade-radin cewa gwamnati za ta kama shi.
https://wikkitimes.com/hausa/2025/02/11/el-rufai-ba-zan-gudu-ba-duk-da-gwamnati-na-kokarin-ta-kama-ni/