WikkiTimes
WikkiTimes
February 18, 2025 at 05:08 PM
Majalisar dattawa ta gyara wasu kura-kurai 9 da ta gano a cikin kasafin kudin 2025 da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar mata. https://wikkitimes.com/hausa/2025/02/18/majalisa-ta-gyara-abubuwa-9-a-kasafin-2025/
❤️ 1

Comments