WikkiTimes
WikkiTimes
February 19, 2025 at 03:03 PM
Jamhuriyar Nijar ta sanya sabbin dokoki da suka hana ‘yan Najeriya da ke amfani da fasfon ECOWAS shiga kasar, lamarin da ke haifar da cikas ga matafiya. https://wikkitimes.com/hausa/2025/02/19/ecowas-sabon-sharadi-nijar-ta-hana-yan-najeriya-shiga-kasarta/
😢 1

Comments