ABU UMAR ALKANAWY  📚
ABU UMAR ALKANAWY 📚
January 31, 2025 at 08:09 AM
Juma'a babbar rana ce da babu al'ummar da ta dace da ita sai al'ummar fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W). Girman juma'a zai ƙara fitowa idan ka tuna da girman Manzon Rahama da girman al'ummarsa. 1/5
❤️ 2

Comments