ABU UMAR ALKANAWY  📚
ABU UMAR ALKANAWY 📚
January 31, 2025 at 08:13 AM
Idan ka ɗauki al'ummar akankin kanta, za ka iske cewar ita ce mafi falala da alherin al'umma. Don haka sai aka aiko mata mafi falala kuma mafi alherin Annabawa kuma mafi soyuwarsu ga Allah. Ya isa falala ace Manzon Rahama shi ne mafi falalar dukkanin Annabawa, kuma aka aikoshi zuwa ga al'ummar da ta zamo mafi girman al'umma. 3/5
❤️ 3

Comments