
ABU UMAR ALKANAWY 📚
January 31, 2025 at 08:19 AM
Idan ka gane girman *ANNABIN RAHAMA*, kuma ka gane girman juma'a, sannan ka gane girman matsayin *ANNABIN RAHAMA* a wajen Allah, to lallai ba za kayi wasa da yi masa salati ba a wannan rana mai albarka da sauran ranaku.
Allah kayi daɗin tsira da aminci ga Annabi Muhammad da ahalinsa adadin abin da ya kasance da ma wanda zai kasance.
✒️
Abu Umar Alkanawy
5/5
❤️
👍
🙏
4