ABU UMAR ALKANAWY  📚
ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 3, 2025 at 06:52 AM
Abu Huraira (R.A) yace Manzon Allah (S.A.W) yace "Alamomin munafiki guda uku ne 1. Idan yayi zance sai yayi ƙarya 2. Idan yayi alƙawari sai ya saɓa 3. Idan aka amince masa sai yayi ha'inci." Bukhari, Muslim da Tirmidhi suka rawaitoshi.
❤️ 👍 🙏 3

Comments