ABU UMAR ALKANAWY  📚
ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 3, 2025 at 06:59 AM
Abdullahi Bn Umar yace Manzon Allah (S.A.W) yace "Allah baya kallon matar da ba ta godewa mijinta, kuma bata wadatuwa da shi." Nasa'i (251, 239) Ana nufin mata mai butulci, wadda duk abin da mijin ya ba ta zata ƙi godiya kuma ta raina.
👍 🙏 2

Comments