ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 5, 2025 at 09:36 PM
إِنَّ اللَّهَ عَلِيمٌ قَدِيرٌ
"Lallai Allah Masani ne kuma Mai iko ne"
Dukkanin wayannan buƙatun na ka wayanda suke kaikawo a cikin zuciyarka, da kuma wayanda ka furta su Allah yana sane da su.
Kuma yayi alƙawarin idan ka roƙa zai baka.
Me kake jira?
❤️
🙏
2