
ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 7, 2025 at 07:48 PM
Wannan halitta ce daga halittun Allah, ana kiranta da Dofleinia armata, tana da mutuƙar dafi domin idan ta harbi mutum tana iya janyo mutuwa ko jinyar watanni.
Ba a samunta a nan yankin, an fi samunta a yankin Austaraliya, Indonesiya da sauransu.
Allah mai halitta.
🙏
🤔
2