ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 20, 2025 at 05:49 AM
Ka san Mongoose?
Wata halitta ce mai kama da ɓera anfi samunta a India.
Tana cin miciji, cikin nau'ikan micijin da take ci har da "King Cobra"
Allah ya halicceta da immune mai ƙarfi da dafin miciji zai wahala yayi tasiri a kanta.
Sai dai takan sami raunuka sosai yayin fafatawa.
❤️
🤔
2