ABU UMAR ALKANAWY  📚
ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 22, 2025 at 01:26 PM
Yin addu'a da irin lafuzan da Annabawa sukai addu'a yana da tasiri sosai. Domin Annabawa wahayi ake musu, don haka Allah da kansa yake tsara musu irin addu'ar da za su yi. Allah kuwa yana bawa Annabawansa mafi kyan abubuwa...
👍 🙏 3

Comments