ABU UMAR ALKANAWY  📚
ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 23, 2025 at 07:52 PM
Abu Khallad yake cewa: Babu wasu mutane da a cikinsu za a samu wanda yake wasa da sallah ba su hana shi ba, face sai ya kasance uƙubar da Allah zai fara yi musu shi ne ya toye arzikinsu. Fathul-Bariy 3/144
❤️ 😢 2

Comments