ABU UMAR ALKANAWY  📚
ABU UMAR ALKANAWY 📚
February 24, 2025 at 06:28 AM
Abubuwa guda hudu da suke janwo arziki. 1. Tsaiwar dare (Qiyamul-Lail) 2. Yawaita Istigfari 3. Yawaita Sadaƙa 4. Da zikiri safe da yamma.
❤️ 1

Comments