UNIQUE DATA RISE GLOBAL ENTERPRISE
UNIQUE DATA RISE GLOBAL ENTERPRISE
February 11, 2025 at 08:17 AM
English Version: ⚠️ MTN Service Downtime Notice ⚠️ MTN is currently down due to price changes by MTN Telecoms Nigeria. As a precaution, we have temporarily disabled data services to prevent pending transactions or cases where payments are successful but not credited. We apologize for any inconvenience and will provide updates once services are restored. Thank you for your understanding. Hausa Version: ⚠️ Sanarwa Kan Katsewar Aikin MTN ⚠️ MTN yana fuskantar matsala saboda sauya farashi da MTN Telecoms Nigeria suka yi. Don kauce wa matsaloli kamar cinikin da zai tsaya ko kuma wanda zai yi nasara ba tare da an karɓi data ba, mun dakatar da sabis na data na ɗan lokaci. Muna ba da hakuri kan wannan matsala, za mu sanar da ku da zarar komai ya dawo daidai. Mun gode da fahimtar ku.

Comments