
UNIQUE DATA RISE GLOBAL ENTERPRISE
February 25, 2025 at 10:14 AM
🚨 MTN SME DATA UPDATE – NCC PRICE ADJUSTMENT 🛑
⚠️ MTN SME Data is currently unavailable nationwide due to a price adjustment approved by the Nigerian Communications Commission (NCC). This is not from our end but a direct decision by MTN Nigeria following NCC’s directive to review data pricing.
🔹 Once MTN restores SME, it will be available on our platform at the best possible rates! The new pricing will depend on how MTN implements the changes. Stay tuned for quick updates!
📌 Meanwhile, other data plans are available:
✅ Corporate Gifting (GC) 📦
✅ Share Gifting 🔄
✅ Coupon Data 🎟️
(Please check the price & validation date before purchase.)
🌐 All other services remain active!
🔗 www.datarise.com.ng
Thank you for choosing Unique Data Rise Global Enterprise! 💙💛
---
🟡 SABUWAR SANARWA – MTN SME DATA & NCC 🛑
⚠️ MTN SME Data an dakatar da shi gaba ɗaya a Najeriya saboda sabon tsarin farashi da Hukumar NCC (Nigerian Communications Commission) ta amince da shi. Wannan ba matsala daga gare mu ba, hukuncin MTN Nigeria ne bisa umarnin NCC na duba farashin data.
🔹 Da zarar MTN ta dawo da SME, zai kasance a manhajarmu da farashi mafi sauƙi! Farashin zai danganta da yadda MTN ta aiwatar da sabon tsarin. Ku kasance da shirin samun sabunta bayani cikin gaggawa!
📌 A halin yanzu, akwai sauran tsare-tsaren data:
✅ Corporate Gifting (GC) 📦
✅ Share Gifting 🔄
✅ Coupon Data 🎟️
(Duba farashi da ranar karewa kafin siya.)
🌐 Sauran dukkan ayyuka suna nan daram!
🔗 www.datarise.com.ng
Mun gode da amincewarku da Unique Data Rise Global Enterprise! 💙💛