
Abdullahi_Kurfi ⛏️📉🔥💰
February 27, 2025 at 07:27 AM
PI market cap ya haura $17B amma har yanzu Coin Market Cap sunki dorashi a LIST na TOP 100 domin kar manyan investors din TOP 10 su fara ganin sa.
A ka'ida yakamata ace a yanzu shine na 11 a TOP 10 wato kusa da TRX inda ya riga ya shallake LINK, LTC, AVAX, SUI, XLM, SHIB, TON da sauran su.
Me hakan yake nufi?
It's a Matter of Time
Lokaci Alkali
Alhamdulillah We Moved.