
Eloquence Online English Academy Channel
February 6, 2025 at 08:32 PM
Words You Need To Know To Use Them Daily // 009
151. Bake /eɪk/
Ma'ana:
Gasa abinci (kamar irin su burodi da kek)
Sentence example:
- They bake bread every morning. = Su kan gasa burodi duk safiya.
152. Boil /bɔɪl/
Ma'ana:
Tafasa
Sentence example:
- If you boil the water bring it here. = Idan kin tafasa ruwan ki kawo shi nan.
153. Chop /tʆɒp/
Ma'ana:
Datsa
Sentence example:
Chop us the carrot. = Daddatsa mana karas din.
154. Dice /daɪs/
Ma'ana:
Yanka abu kanana
Sentence example:
- Dice the cucumber now. Yanka kwakwambar kanana yanzu.
155. Fry /fraɪ/
Ma'ana:
Soya
Sentence example:
- Fry the eggs in a pan. = Soya kwaikwayen a kasko.
156. Grill /grɪl/
Ma'ana:
Tirara abinci
Sentence example:
- Grill the cassava for us to eat. = Tirara mana rogon mu ci.
157. Sauté /ˈsəʊteɪ/
Ma'ana:
Soya abinci
Sentence example:
- Saute the rice in oil. = Soya shinkafar a mai.
158. Steam /stiːm/
Ma'ana:
Tiriri
Sentence example:
- The boiling water is steaming. = Tafashasshen ruwan tiriri yake yi.
159. Stir /stɜː/
Ma'ana:
Kada ko jujjuya
Sentence example:
- She stirs the soup to prevent burning. = Ta kan kada miya don kar ta kone.
160. Simmer /ˈsɪmə/
Ma'ana:
Silala
Sentence example:
- Simmer the soup to reduce the broth. = Silala miyar don romon ya ragu.
Copyright © Eloquence Online English Academy
Ubaidu Lawan Ahmad, CEO
👍
1