
๐ ZAURAN TUNATARWA ๐
February 25, 2025 at 04:09 AM
NEMAN ADDU'A SHAWO KAN BUDURWA:
:
๐๐๐๐๐๐๐โ
:
Shin akwai addu'ar da mutum zaiyi yashawo kan budurwa tasoshi saboda Allah suyi aure?
:
๐๐๐๐โ๏ธ
:
Babu wata addu'a keษantaciya cikin abunda muka sani wacce mutum zai lazimci yinta idan yana neman aure, wacce ta tabbata daka Annabi Sallallahu Alaihi wasallam, Saidai wajibine ka roki Allah ya azurtaka da mace tagari.
Hakika Annabi Sallallahu Alaihi wasallam yakoyar damu Addu'ar "ISTIKARA" Ma'anarta shine kanemi Allah ya zaษa maka abunda yake shine alkhairi agareka, cikin al'amura gaba ษaya duniya da lahira, wannan addu'a itace wacce jabir bin Abdullahi Allah yakara masu yarda yaruwaito yace: Annabi sallallahu Alaihi wasallam yakasance yana koyar damu "ISTIKARA" acikin dukkan al'amura gaba ษaya, kamar yanda yake koya mana surah daka Alqur'ani, Yace: Idan ษayanku yai niyyaci wani al'amari, yayi sallah raka'a biyu, bata farillah ba, saiyace:
ุงููููฐููู
ูู ุฅูููููู ุฃูุณูุชูุฎูููุฑููู ุจูุนูููู
ูููุ ููุฃูุณูุชูููุฏูุฑููู ุจูููุฏูุฑูุชูููุ ููุฃูุณูุฃููููู ู
ููู ููุถููููู ุงูุนูุธูููู
ู ููุฅูููููู ุชูููุฏูุฑู ูููุงู ุฃูููุฏูุฑูุ ููุชูุนูููู
ู ูููุงู ุฃูุนูููู
ูุ ููุฃูููุชู ุนููุงููู
ู ุงูุบูููููุจู ุงููููฐููู
ูู ุฅููู ููููุชู ุชูุนูููู
ู ุฃูููู ููุฐูุง ุงูุฃู
ูุฑู (ููููุณูู
ูููู ุญูุงุฌูุชููู) ุฎูููุฑู ูููู ูููู ุฏููููููู ููู
ูุนูุงุดููู ููุนูุงููุจูุฉู ุฃูู
ูุฑููุ ููุงููุฏูุฑููู ูููู ููููุณููุฑููู ูููู ุซูู
ูู ุจูุงุฑููู ูููู ูููููู ููุฅููู ููููุชู ุชูุนูููู
ู ุฃูููู ููุฐูุง ุงููุฃูู
ูุฑู ุดูุฑูู ูููู ูููู ุฏููููููู ููู
ูุนูุงุดููู ููุนูุงููุจูุฉู ุฃูู
ูุฑููู ููุงุตูุฑููููู ุนูููููู ููุงุตูุฑููููููู ุนููููู ููุงููุฏูุฑู ูููู ุงููุฎูููุฑู ุญูููุซู ููุงููุ ุซูู
ูู ุฃูุฑูุถููููู ุจููู
FASSARA:
Ya Allah ina neman zaษinka domin ilminka, kuma ina neman ka bani iko domin ikon ka, kuma ina rokonka daga falalarka mai girma, domin kai ne mai iko, ni kuwa bani da iko, kuma Kaine masani, ni kuwa ban Sani ba, kuma Kaine masanin abubuwan fake, Ya Allah! Idan kasan cewa wannan al'amari (sai ya ambaci bukatar tasa) alheri ne gareni a cikin addinina, da rayuwa ta, da kuma karshen al'amarina, - a wata ruwayar da magaggaucin al'amarina da majinkircinsa - ka qaddara mini shi, kuma ka saukake mini shi, sannan ka albarkaceni a cikin sa, kuma idan kasan wannan al'amari sharrine a gare ni a cikin addinina, da rayuwata da qarshen al'amarina - a wata ruwaya; da magaugaucin al'amarina da majinkircinsa - Ka kawar da shi daga gare ni, kuma ka kawar dani daga gare shi, kuma ka kaddara mini alherin a duk inda yake, kuma ka sanya ni in yar da shi.
Bukhari ( 1109).
Dangane da miji Annabi sallallahu Alaihi wasallam yace: ( idan wanda kuka yarda da addininsa da halayensa yazo neman auren 'yarku ku aurar masa, idan ba hakaba fitina zata auku aban qasa da fasadi mabayyani,) Turmuzi ( 1084) da ibnu majah ( 1967).
dangane da Mace: Annabi Sallallahu Alaihi wasallam yace: ( Ana auren mace saboda abubuwa huษu:
1. kyawunta
2. Nasabarta.
3. Dukiyarta
4. Addininta.
kanemi ma'abociyar addinin zata hutar da hannuwanka ) Bukhari (4802) da Muslim ( 1466).
Alhafiz ibnu hajar rahimahullah yace: Ma'anar mace takasance mai addini, addini yakasance shine abunda mutum yake dubawa akan komai, musamman akan abunda zaka daษe kana zama dashi, Sai Annabi Sallallahu Alaihi wasallam ya Umarceshi da ma'abociyar addini, wanda shine kololuwar abun nema, fat-hul bari ( 9/135).
Wannan shine abunda zaka maida hankali akansa wajan dacewa dasamun mace tagari maisonka don Allah kuyi aure.
WALLAHU A'ALAM
๏บณู๏บ๏บคู๏บ๏ปงู๏ปู ๏บ๏ป๏ป ูู๏ปฌู๏ปขูู ๏ปญู๏บู๏บคู๏ปคู๏บชู๏ปู ๏บ๏บทู๏ปฌู๏บชู ๏บ๏ปฅ ๏ปู๏บ ๏บู๏ปู๏ปชู ๏บู๏ปปูู ๏บ๏ปงู๏บู ๏บ๏บณู๏บู๏ปู๏ปู๏บฎู๏ปู ๏ปญ๏บู๏บู๏ปฎ๏บู ๏บู๏ปู๏ปดู๏ป
๐
1