📚 ZAURAN TUNATARWA 📚
February 26, 2025 at 06:40 PM
Nidai ina mai sanar da ku yan uwa ku yafe min idan nayi muki kuskure in sha Allah zaku jink shiru zaku daina ganin rubutu na amma zan dawo bayan sallar Azumi in sha Allah.
Duk wanda nayi ma laifi ina roƙon sa ya yafe min ni Abu Muhammad na yafe ma kowa da kowa kuma ni ba wanda yayi min laifi kowa har wanda ban sani ba na yafe ma. 🥺
Idan kuma hutun da zan tafi shi ne silar tafiya ta har a bada to sai ayi min addu'a idan kun tuna dani yan uwa. 🥺
Daga ɗan uwan ku kuma yayan ku ƙaramin dalibi mai neman ilimi *Ibnul Islam Bachir Maman Elh Yacouba Abu Muhammad* ina fatan zamu yafe ma juna baki ɗaya Allah yafe mana zunuban mu.
🙏
😢
🤲
😭
👍
🥹
👏
💁♀️
🤍
61